Jiya kenan lokacin da,mai girma hon Auwal Abdulkadir hasken dala Sukaje Garin Kwankwaso Dake Karamar Hukumar Madobi.
Domin Yin Ta'aziyya Ga Hadimi Kuma Na Hannun Daman Eng. Dr. Rabi'u Musa
Kwankwaso, Wato *Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso* Bisaga Rasuwar Dan'uwansa.
Da Fatan Allah Yaji Qansa Yasa Aljannah Ce Makoma, Ameen.
Daga:
Saifullahi Auwalu (copper)
2 Comments
Allah yaji kansa
ReplyDeleteAmeen
Delete