Ticker

6/recent/ticker-posts

TALLA

AKWAE HADARI TA WATA FUSKAR.....

 




Dauko Sojojin Haya A Kasa irinta Nigeria Akwae Hadari Dalili Idan Ka Lura Tare Da Qara Nazarta Abunda Ke Faruwa A Kasashe Irinsu Afghanistan Zamu Iya Cewa Ba Riba Yan Kasar Suke Samu Da Sojojin Kasashen Waje Suka Shiga Kasar Domin Yaqar Yan Taliban....


Wanda Sojojin Suka Fake Da Yaqin Wajen Fadada Ikonsu Da Muradun Yahudawan Kama Guri Zauna Na Haramtacciyar Kasar Isra'el.....

Saboda Nigeria Tanada Iyakoki Da Qasashnenda Suke Ba Rainin England Ba To Kaga Idan Ma An Dauko Sojan Haya Yan Ta'addan Zasu Iya Komawa Yankin Tafkin Chadi Ko Niger Ko Cameroon Wanda Kuma Zargi Yayi Yawa. kan Kasar Faransa Bata Son Ganin Andaina Taaddanecin Bokoharam.....

<iframe scrolling="no" frameborder="0" src="https://coinpot.co/mine/bitcoincash/?ref=9524035DB53E&mode=widget" style="overflow:hidden;width:324px;height:470px;"></iframe>

Kuma Dama Kusan Kasashe Irin Nasu America,France Da Rashe Sunada Kwadayi Kan Albarkatun Da Allah Ya Bawa Nigeria Sannan Mu Yankin Arewacin Nigeria Addinin Musulinci Yana Tsokalewa Yahudawan Duniya Da Qasashen Irin Wadanda Na Lissafo Ido.To Kaga Idan Muka Lura Da Wadannan Abubuwan Ta Wata Fuskar Akwae Buqatar Kuma Nazartar Al'amarin.....


 Musulmi Mudage Da Zikiri Da Istigfari Amma Alamari Ne Me Hadarin Gaske.Allah Yabamu Zaman Lafiya


Jmeel Abubakar Jman Na Mallam Sani Ahmad Yahalatta

Post a Comment

0 Comments