saboncoin din wanda aka fi sani da pinkoin ya fito da sabon salo na karbar coin din a sayar maka da kaya.
anankarba coin din a matsayin kudi a nigeria san nan a sayar maka da duk abun da kake so kamar haka
phone
babur
keke
kayan abinci da sauransu
amma dai masu karbar pinkoin din a matsayin kudi mafi yawancin su yan kasuwa ne wanda suke sayar da kayan abinci.
sannan har yanzu dai shi ceo na wan nan company yana kokari ya ga gwamnatin nigeria ta karbi wan nan coin ta sashi a cikin tsarin kudaden ta na kasa.
amma fa hakan ya faskara.
Author: Ishaq Abubakar Adam
0 Comments