Ticker

6/recent/ticker-posts

TALLA

SHUGABAN DARIKAR QADIRIYYA NA AFRICA YAKAI ZIYARAR JAJE JIHAR BORNO.....

 



A Wannan Rana Ta Laraba Ce Shugaban Dariqar Qadiriyya Sheikh  Qaribullahi Sheikh Nasir Kabara Ya Ziyarci Jihar Borno Domin Yin Ta'aziya Ga Gomnan Jihar Borno Pro Babagana Umara Zulum Bisaga Kashe Manoma Kimanin Mutum 43 Da Yan Qungiyar Bokoharam Sukai A jihar Borno.....




Ayayin Ta'aziyar Shugaban Dariqar Qadiriyar Yayi Addua Ga Mamatan Da Abun Ya Rutsa Dasu Tare Da Kira Ga Gomnatin Tarayya Data Qara Qaimi Wajen Kawo Qarshen Balahirar.....



Shehim Malamin Sunkai Ziyarar Ne Tare Da Gomnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje

Daga

JAMEEL ABUBAKAR JMAN

Post a Comment

0 Comments