Dazu Dasafe Nayi Rubutu Akan Yadda Ake Dauke Hankalin Al'umma Musamman Na Arewacin Nigeria A Wata Gaba Da'aka Zalinci Alummar Yankin Namu Na Arewa Ko Wata Kalma Ta Batanci Ga Wani Jinsin Mutane Ko Addini......
Saigahi Ba'aje Ko'ina Ba Me Magana Da Yawun Shugaban Kasa Garba Shehu Ya Futo A Jaridun Nigeria Yana Cewa Yanuwanmu Manoma Da Akaiwa Kisan Gillah Wai Ba'a Basu Izinin Aiki A Gonakinsu Ba.Allah Sarki Mutumi Arewa Musamman Irina Irinka Me Matsakaicin Gata Yadda Ake Tamola Tare Da Kalaman Qaramana Baqin Ciki Kan Wanda Shugabanni Suka Jefamu.....
Yanzu Gidajen Jaridu Da Kafafen Sada Zumunta Zasu Karkata Kan Maganar Da Garba Shehu Yayi.Shikenan Jinanen Wadanda Akaiwa Kisan Gilah Yatafi A Banza.Yayinda Yankin Yarabawa Da Inyamurai Shugabanninsu Suketa Fafitikar Neman Diyyar Cinzarafi Da Akaiwa Barayi Da Yan Luwadi Da Madigo Da Yan Yahoo Kan Zanga Zangar Tarzomar End SARS.....
Yanzu Me Kuke Tsammani Idanda Wannan Kisan Gillar A Yankin Jihohin Yarabawa Ko Inyamurai Din Akai.Mallam Mui Haquri Arewa Bamusan Kanmu Ba Kuma Bamuda A Shugabanninda Zasu Kare Qima Da Martabarmu....
Akashe Alummar Mu.Asace Yaranmu.Ayiwa Mata Fyade. A Qona Mutanenmu Da Ransu.Sannan Martani Mara Dadi Ya Biyo Baya Daga Wadanda Muke Ganin Sune Gatan Mu.....
Allah Yasa Mu Wanye Lafiya Amin...
Jmeel Abubakar Jman Na Mallam Sani Ahmad Yahalatta
0 Comments